
Articles
-
4 days ago |
hausa.legit.ng | Ahmad Yusuf |Mudathir Ishaq
Ministan harkokin Abuja, Nyesom Wike ya yabi shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu bisa ayyukan alherin da yake wa al'umma tunda ya hau mulki Wike ya bayyana cewa makaho ne kaɗai zai ce Shugaba Tinubu ba ya aiki a Abuja amma an samu canji tun daga 29 ga watan Mayu, 2023 Tsohon gwamnan ya ce yana fatan za a kaddamar da ayyuka da dama a bikin cikar Shugaban kasa, Bola Tinubu shekaru biyu a kan mulki Ahmad Yusuf, kwararren edita ne a Legit Hausa da ya shafe tsawon shekaru yana kawo muku rahotannin...
-
4 days ago |
hausa.legit.ng | Ahmad Yusuf |Mudathir Ishaq
Katsina - A makon da ya gabata ne shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya kai ziyara jihar Katsina da ke Arewa maso Yammacin Najeriya. Ahmad Yusuf, kwararren edita ne a Legit Hausa da ya shafe tsawon shekaru yana kawo muku rahotannin siyasa, nishadi da al'amuran yau da kullumWannan ziyara ta kwanaki biyu da shugaban kasar ya kai ita ce ta farko da Tinubu ya kai Katsina tun bayan hawansa mulki a watan Mayu, 2025.
-
5 days ago |
hausa.legit.ng | Ahmad Yusuf |Mudathir Ishaq
Gwamnatin Tarayya ta ce musulmi 64,188 daga Najeriya ne za su sauke farali a aikin hajjin bana 2025 Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ne ya bayyana hakan a wurin kaddamar da fara jigilar maniyyatan a jihar Imo da ke Kudu maso Gabas Shettima ya ja hankalin maniyyatan da su tuna su jakadun Najeriya ne a ƙasa mai tsarki, don haka su rike mutuncinsu Ahmad Yusuf, kwararren edita ne a Legit Hausa da ya shafe tsawon shekaru yana kawo muku rahotannin siyasa, nishadi da al'amuran yau da kullum...
-
5 days ago |
hausa.legit.ng | Ahmad Yusuf |Mudathir Ishaq
Ƴan bindiga sun tare motoci a kan wani babban titi a jihar Imo da ke Kudu maso Gabashin Najeriya, sun bankawa motoci wuta An ruwaito cewa maharan sun hallaka mutane da dama da suka buɗe wuta kan mai uwa da wabi, sun ƙona wasu a harin na ranat Alhamis Rundunar ƴan sanda ta tabbatar da faruwar lamarin, ta ɗora alhakin kai harin kan ƙungiyar ƴan aware watau IPOB Ahmad Yusuf, kwararren edita ne a Legit Hausa da ya shafe tsawon shekaru yana kawo muku rahotannin siyasa, nishadi da al'amuran yau da...
-
5 days ago |
hausa.legit.ng | Ahmad Yusuf |Mudathir Ishaq
Jam'iyyar APC ta ci gaba. da samun karuwa yayin da ƴan siyasa a Najeriya ke turuwar sauya sheƙa daga jam'iyyu daban-dabanTsohon kwamishinan harkokik filaye da matasa na Anambra, Hon.
Try JournoFinder For Free
Search and contact over 1M+ journalist profiles, browse 100M+ articles, and unlock powerful PR tools.
Start Your 7-Day Free Trial →