
Articles
-
23 hours ago |
hausa.legit.ng | Abdullahi Abubakar |Mudathir Ishaq
Shugaba Bola Tinubu ya amince da dawo da Gwamna Siminalayi Fubara kan mulki bisa wasu sharudaDaga cikin sharudan shi ne ba zai nemi tazarce ba a zaben 2027 mai zuwa a jihar Rivers kuma zai biya yan majalisa Har ila yau, Nyesom Wike zai nada shugabannin kananan hukumomi 23, sannan Fubara zai biya hakkokin ‘yan majalisa 27 da suka dakatar da shiAbdullahi Abubakar, Editan Legit Hausa ne ta bangaren siyasa, kasuwanci da al'amuran yau da kullum, ya na da gogewar aikin jarida sama da shekaru biyar.
-
1 day ago |
hausa.legit.ng | Abdullahi Abubakar |Muhammad Malumfashi |Mudathir Ishaq
Kasashen da ke da makaman nukiliya sun kai tara, bayan kera bam na farko a 1945 wanda ya tilasta samar da yarjejeniyar NPT Amurka da Rasha na da fiye da kashi 87 na makaman nukiliya a duniya, ciki har da na yaki kusan kashi 83 a fadin duniya Hakan ya biyo bayan rikicin da ya barke tsakanin Iran da Isra'ila musamman saboda zargin kokarin samar da makamin nukiliya Abdullahi Abubakar, Editan Legit Hausa ne ta bangaren siyasa, kasuwanci da al'amuran yau da kullum, ya na da gogewar aikin jarida...
-
1 day ago |
hausa.legit.ng | Ibrahim Yusuf |Muhammad Malumfashi |Mudathir Ishaq
Rahotanni sun bayyana cewa ministan harkokin wajen Iran ya ce ba su da wani shirin ganawa da Amurka a mako mai zuwa Wannan ya saba da furucin Shugaba Donald Trump wanda ya ce za su gana da Iran don cimma yarjejeniya Fadar White House ta ce har yanzu ba a tsara wata ganawa ba, duk da cewa ana ci gaba da tuntuɓar juna ta hannun wasu ƙasashe Editan Legit Hausa Ibrahim Yusuf yana da gogewar aikin jarida da rubuce-rubucen adabi sama da shekaru hudu, kuma kwararre ne a kawo rahotannin kasuwanci,...
-
1 day ago |
hausa.legit.ng | Ahmad Yusuf |Mudathir Ishaq
Tehran, Iran - Amurka ta yi iƙirarin lalata duka muhimman cibiyoyi uku da Iran take shirin kera makamin kare dangi watau nukiliya. Sai dai kwanaki biyu kafin jiragen Amurka su jefa bama-bamai mafi girma da aka yi amfani da su tun bayan yaƙin duniya na II, an ga motocin ɗibar kaya a kusa da cibiyar nukiliyar Iran ta ƙarƙashin kasa da ke Fordow. Jaridar Daily Mail ta tattaro cewa cibiyar Fordow ita ce mafi muhimmanci da ke tattare da muhimman kayayyakin kera makamin nukiliya a Ira.
-
1 day ago |
hausa.legit.ng | Ahmad Yusuf |Mudathir Ishaq
Ƴan bindiga da dama sun sheƙa barzahu da jiragen yaƙin rundunar sama suka far masu a jihar Neja da ke Arewa ta Tsakiya.
Try JournoFinder For Free
Search and contact over 1M+ journalist profiles, browse 100M+ articles, and unlock powerful PR tools.
Start Your 7-Day Free Trial →