Articles

  • 1 week ago | dw.com | Muhammad Bello

    04/15/2025April 15, 2025Hare-haren 'yan bindiga kan ayyukan mai na karuwa, a waje guda kuma wani bangaren 'yan siyasar na cewa ba a damawa da su karkashin kantoman rikohttps://p.dw.com/p/4tB1yJihar Rivers, musamman birnin Port Harcout ya fuskanci zanga zanga daban daban, kama daga daruruwan matasa zuwa daruruwan mata da suka gudanar da zanga zangar a lokuta daban daban.

  • 1 month ago | dw.com | Muhammad Bello

    03/20/2025March 20, 2025 Gwamnatin Najeriya ta ce Sim Fubara da aka sauke daga kujerar Gwamna na wucin gadi, na da hannu wajen iza yan bundugar Niger Delta kai hare-hare da suka afku kan bututun mai a jihar amma bai dauki mataki ba https://p.dw.com/p/4s35x Gwamnatin tarayyar Najeriya ta bayyana cewa Sim Fubara da aka sauke daga kujerar Gwamna na wucin gadi, na da hannu wajen iza 'yan bindigar Niger Delta kai hare-hare biyu da suka afku kan wasu layukan bututayen mai a jihar, kuma ganin bai...

  • 1 month ago | dw.com | Muhammad Bello

    03/19/2025March 19, 2025Jami'an tsaro sun mamaye gidan gwamnatin jihar Rivers bayan dakatar da gwamnan jihar da shugaban Najeriya ya yi a cikin dokar ta-bacin da ya kakaba wa jihar. https://p.dw.com/p/4ryImShugaban Najeriya Bola Tinubu ya sanar da kafa dokar ta-baci a jihar Rivers da ta yi ta fama darikicin siyasa kusan shekaru biyu, inda kuma tuni ya sanar da sauke gwamna Siminalayi Fubara na wucin gadin watanni shida tare da nada wani tsohon soja a matsayin kantoma.

  • 2 months ago | dw.com | Muhammad Bello

    02/06/2025February 6, 2025Hukumar yaki da cin hanci da rashawa mai zaman kanta ta ICPC a Najeriya, ta bayyana cewar yaki da cin hanci da rashawa ba karamin aiki ba ne mai cike da kalubale. Sai dai hukumar ta ce za ta ribanya kokarin da take yi.

  • Dec 5, 2024 | dialnet.unirioja.es | Muhammad Bello |Bashir Bello |Anas Haruna Ruggah |Haruna Ruggah

    Ayuda Buscar en la ayuda Buscar en la ayuda Ecological distribution and phylogenetic diversity of measles virus genotypes in West Africa, 2001 to 2020 Autores: Muhammad Bashir Bello, Anas Haruna Ruggah Localización: Vacunas: investigación y práctica, ISSN 1576-9887, Vol. 25, Nº. 4 (octubre-diciembre), 2024, págs.

Contact details

Socials & Sites

Try JournoFinder For Free

Search and contact over 1M+ journalist profiles, browse 100M+ articles, and unlock powerful PR tools.

Start Your 7-Day Free Trial →