
Salisu Ibrahim
Head of Hausa Desk at Legit.ng
Full-Stack Developer | Cyber Security Specialist | Journalist | SMM | Head of Desk @legitnghausa || Fact Ambassador @AfricaCheck_NG
Articles
-
4 days ago |
hausa.legit.ng | Salisu Ibrahim |Mudathir Ishaq
Sanata ya bayyana cewa, bai kamata a yi kokarin hada shi da fada da dan uwansa sanata a majalisar dattawa ba Sanata Sani Musa ya ce akwai alaka mai karfi tsakaninsa da Sanata Kawu Sumaila, a daina yada jita-jita An yada labarin jita-jita da ke nuni da yadda sanatan ya yi martani kan tsokacin sanata Sumaila a majalisa Abuja – Sanata Mohammed Sani Musa, dan majalisar dattijai daga jihar Neja, ya fito fili ya karyata wani labari da ke yawo a kafafen sada zumunta da ke danganta shi da sabani da...
-
1 week ago |
hausa.legit.ng | Salisu Ibrahim |Mudathir Ishaq
Tsohon shugaban NNPCL, Mele Kyari, ya musanta labarin da ke cewa EFCC ta kama shi ta kuma tsare shi kwanan nan Ya bayyana cewa yana hutu ne bayan saukarsa daga mukami, kuma a shirye yake ya amsa kowace tambaya ta doka Kyari ya yi kira ga 'yan jarida da su daina yada jita-jita da ke iya illata sunan mutum da martabar kasa Najeriya - Tsohon Shugaban Rukunin Kamfanin Mai na Kasa (NNPCL), Mele Kyari, ya fito karara ya karyata rahoton da ya yadu a kafafen sada zumunta da ke cewa Hukumar Yaki da...
-
1 week ago |
hausa.legit.ng | Salisu Ibrahim |Mudathir Ishaq
Alamu sun nuna an samu sabuwar yarjejeniya tsakanin gwamnonin PDP da Wike a Legas kwanan nanAn tattauna rikicin Ribas da matsalolin shugabancin jam’iyya da duk wasu matsalolin da ake tsammanin za su kifar da jam’iyyarMakinde ya ce dole ne a nemi mafita ta siyasa kafin 2027.
-
2 weeks ago |
hausa.legit.ng | Salisu Ibrahim |Mudathir Ishaq
Hadimin Buhari ya bayyana damuwa kan yadda Sanata Adeola ya yi ikrarin bashin da Buhari ya tarawa Najeriya Shugaba Buhari ya bar Najeriya da bashi, lamarin da ake yiwa kallon ya bata tattalin arzikin kasar a halin yanzu Gwamnatin Tinubu na ci gaba da bayyana yadda take shirin gyara tattalin arzikin kasar ta hanyar cire tallafin kan kusan komai Najeriya - Tsohon Hadimin Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari, Bashir Ahmad, ya karyata ikirarin da Sanata Solomon Adeola ya yi, inda ya ce gwamnatin Buhari...
-
2 weeks ago |
hausa.legit.ng | Salisu Ibrahim |Mudathir Ishaq
Sauyin sheka da tsohon gwamnan jihar Delta, Ifeanyi Okowa, da daukacin jiga-jigan PDP suka yi zuwa APC ya girgiza harkokin siyasar Najeriya. Wannan mataki ya zo ne a daidai lokacin da hukumar EFCC ke bincikensa bisa zargin karkatar da makudan kudade. Wannan al’amari ya tunatar da irin yadda wasu fitattun 'yan siyasa suka canza sheka zuwa jam'iyyar APC bayan sun shiga matsala da EFCC.
Try JournoFinder For Free
Search and contact over 1M+ journalist profiles, browse 100M+ articles, and unlock powerful PR tools.
Start Your 7-Day Free Trial →X (formerly Twitter)
- Followers
- 223
- Tweets
- 489
- DMs Open
- Yes

RT @Khal3rl: Dan Girman Allah Help Me Retweet. I sell Pomegranates. Each Kg is 15k. 📍delivery within Kano🚚 https://t.co/EUxuasXkwM

An hana hawan sallah a Kano, Sarki Dan Anache ya zai yi? https://t.co/u5FiPbPh2N

Ya Salam. Allahumma yassir. @ProfIsaPantami Hayyakallah ya Sheikh. A taimakawa baiwar Allah.

By His grace we would get there. Please share, repost and donate 🙏. @IdrisAOni1 @7signxx @islamicstrength @BashirAhmaad @Halal_Match @realHazeezat @hant_qudeee @Choji_ES @saleem_bawah https://t.co/4wU7VAV2M4