
Aisha Ahmad
Contributor at The Chronicle of Higher Education
Int’l Security Prof @UTSC & @UofT, @WIISCanada. Author of award-winning book Jihad & Co. https://t.co/cLtnF3PlRY
Articles
-
1 day ago |
hausa.legit.ng | Aisha Ahmad |Muhammad Malumfashi |Mudathir Ishaq
Kungiyar kwadago ta NLC ta ce za ta rufe babban birnin tarayya, Abuja bayan Shugaba Bola Tinubu ya gama kaddamar da ayyukaWannan ya biyo bayan watanni da ma’aikatan Abuja suka suna yajin aiki saboda rashin biyan hkkokinsu yadda ya daceKungiyar ta fayyace cewa ko a baya, sai da NKC ta ba gwamnati wa’adin kwanaki bakwai kafin ta tsunduma yajin aikiA'isha Ahmad edita ce a sashen Hausa na Legit. Tana da ƙwarewa wajen rubutun labarai da rahotanni tsawon shekaru uku.
-
1 day ago |
hausa.legit.ng | Aisha Ahmad |Muhammad Malumfashi |Mudathir Ishaq
Yau, Alhamis ya kama 1 ga watan Muharram na shekarar 1447 na hijirar Annabi Muhammad Sallallahu Alaihi Wasallama daga Makkah zuwa Madinah, na nufin shigowar sabuwar shekara. A'isha Ahmad edita ce a sashen Hausa na Legit. Tana da ƙwarewa wajen rubutun labarai da rahotanni tsawon shekaru uku. Ta kware a kawo rahotannin, al'amuran da su ka shafi mata da yara da siyasa.
-
2 days ago |
hausa.legit.ng | Aisha Ahmad |Muhammad Malumfashi |Mudathir Ishaq
An gudanar da jana'izar Jamilu Ahmad da Barhama Suleiman a Babban Masallacin Ƙasa da ke Abuja bayan kisan gillar da aka yi masu a Binuwai Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf da Malam Nuhu Ribadu sun halarci jana'izar, sannan sun raka matasan har makabarta ta GuduLamarin na zuwa a lokacin da gwamnatin jihar Kano ke fafutukar tabbatar da adalci a kan kisan mafarautanta 16 a wasu suka yi a jihar EdoA'isha Ahmad edita ce a sashen Hausa na Legit.
-
3 days ago |
hausa.legit.ng | Aisha Ahmad |Muhammad Malumfashi |Mudathir Ishaq
Rundunar sojin Najeriya ta dakile hari da ‘yan ta’adda suka kai wa sansanonin soja a jihohin Neja da Kaduna, inda aka hallaka da dama daga cikin maharanAmma rundunar sojojin kasar nan ta bayyana cewa a yayin fafatawar, wasu daga cikin dakarunta sun koma ga Mahaliccinsu a kokarin kare kasarsuRundunar ta tabbatar da cewa an tura ƙarin dakarun soji domin ƙarfafa tsaro, tare da ci gaba da bin sawun sauran ‘yan ta’addan da suka tsereA'isha Ahmad edita ce a sashen Hausa na Legit.
-
3 days ago |
hausa.legit.ng | Aisha Ahmad |Muhammad Malumfashi |Mudathir Ishaq
Sanata Ali Ndume ya bayyana cewa Shugaba Bola Tinubu ya cika gwamnati da mutanen da ba za su iya fada masa gaskiya yadda ya kamata ba'Dan majalisar ya bayyana cewa wannan na daga cikin abubuwan da za su iya jawo matsala ga tafiyar da gwamnati kuma barazana ce ga kasaNdume ya soki yadda aka yi da tsohon gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufai, yana mai cewa bai cancanci yadda aka yi masa a gwamnatin Tinubu baA'isha Ahmad edita ce a sashen Hausa na Legit.
Try JournoFinder For Free
Search and contact over 1M+ journalist profiles, browse 100M+ articles, and unlock powerful PR tools.
Start Your 7-Day Free Trial →X (formerly Twitter)
- Followers
- 25K
- Tweets
- 7K
- DMs Open
- No

RT @petermacleod: The world has changed and Canada needs to be ready. Every Canadian has an important role to play. My thoughts on followin…

RT @utpress: From managing disasters to addressing gendered violence, Securing Canada’s Future offers critical insights into the challenges…

RT @UofT_PolSci: “Expertly edited by @ProfAishaAhmad (@UofT_PolSci @UTSC_PolSci), 'Securing Canada's Future' features an outstanding group…