Articles
-
1 day ago |
hausa.legit.ng | Ibrahim Yusuf |Muhammad Malumfashi |Mudathir Ishaq
Sanata Barau Jibrin ya karɓi wasu kungiyoyi biyu na jam’iyyar NNPP da suka fice daga Kwankwasiyya kuma suka shiga APC a Majalisar Dattawa Ɗaya daga cikin rukunin ya haɗa tsofaffin kansiloli daga Sumaila, yayin da ɗaya kuma ke wakiltar mazauna Kano a birnin tarayya Abuja ‘Yan kungiyar sun ce an zalunce su a tafiyar Kwankwasiyya, kuma yanzu sun sauya taken su zuwa "Tinubu-Barau Kawai Alherin Kanawa" Editan Legit Hausa Ibrahim Yusuf yana da gogewar aikin jarida da rubuce-rubucen adabi sama da...
-
2 days ago |
hausa.legit.ng | Sani Hamza |Muhammad Malumfashi |Mudathir Ishaq
Bukola Saraki zai jagoranci kwamitin mutane bakwai da zai dinke barakar da ke cikin jam'iyyar PDP don tunkarar zaɓen 2027 Kwamitin da aka kafa shi a yayin wani taron gwamnonin PDP, zai tabbatar da taron NEC da babban taron ƙasa sun gudana cikin nasaraSaraki, wanda ya yi alkawarin dawo da martabar PDP, ya ce kwamitinsa ya kunshi gwamnoni masu ci uku da tsofaffin gwamnoni ukuSani Hamza, kwararren edita ne a fannin nishadi, al'amuran yau da kullum da kuma siyasa.
-
2 days ago |
hausa.legit.ng | Ibrahim Yusuf |Muhammad Malumfashi |Mudathir Ishaq
Sabon Fafaroma da aka nada, Leo XIV ya fara jawabin Lahadi na farko da kira da a kawo ƙarshen yaƙe-yaƙe a duniya. Editan Legit Hausa Ibrahim Yusuf yana da gogewar aikin jarida da rubuce-rubucen adabi sama da shekaru hudu, kuma kwararre ne a kawo rahotannin kasuwanci, siyasa da lamuran yau da kullum. Rome - Sabon Fafaroma da aka nada a makon da ya wuce, Leo XIV ya yi hudubar Lahadi ta farko a fadar Vatican.
-
5 days ago |
hausa.legit.ng | Aisha Ahmad |Muhammad Malumfashi |Mudathir Ishaq
Rabiu Musa Kwankwaso ya karɓi sababbin mambobi 170 da suka sauya sheƙa daga APC zuwa NNPP a ƙaramar hukumar Takai a KanoNNPP ta ce sauya sheƙar ya nuna yadda jam’iyyar ke ƙara samun karɓuwa daga tushe saboda adalci da gaskiyar shugabancinta Daga cikin dalilan da suka bayar barin jam'iyyarsu, wadanda suka bar APC sun ce sun gaji da rashin shugabanci nagari a jam'iyyar A'isha Ahmad edita ce a sashen Hausa na Legit. Tana da ƙwarewa wajen rubutun labarai da rahotanni tsawon shekaru uku.
-
5 days ago |
hausa.legit.ng | Abdullahi Abubakar |Muhammad Malumfashi |Mudathir Ishaq
Mutanen da ke zaune a karamar hukumar Talata Mafara sun godewa Bola Tinubu da Bello Matawalle kan kokarin da suke yi kan harkokin tsaro Mazauna yankin musamman suka kira sunan Tinubu da Matawalle saboda kashe shahararrun 'yan bindiga, Jijji Ɗan Auta da Kachallah Sagili Wani Yakubu Ibrahim Mafara ya ce mutuwar su ta kawo sauƙi da fata na samun zaman lafiya bayan shekaru na tashin hankali Abdullahi Abubakar, Editan Legit Hausa ne ta bangaren siyasa, kasuwanci da al'amuran yau da kullum, ya na...
Try JournoFinder For Free
Search and contact over 1M+ journalist profiles, browse 100M+ articles, and unlock powerful PR tools.
Start Your 7-Day Free Trial →X (formerly Twitter)
- Followers
- 9K
- Tweets
- 213K
- DMs Open
- Yes

https://t.co/MO2uwvvbXz

RT @AnnasihaTv: Ranar da nake fatan in Rasu! Daga: Dr. Idris Abdul'aziz Rahimahullah Full @Youtube: https://t.co/tHTVaJhgjH https://t.…

SubhanalLahi sannu!

I’ve watched this about 2 dozen times. https://t.co/RBMbULJk3R