Articles
-
1 day ago |
hausa.legit.ng | Ibrahim Yusuf |Muhammad Malumfashi |Mudathir Ishaq
Rahotanni sun bayyana cewa ministan harkokin wajen Iran ya ce ba su da wani shirin ganawa da Amurka a mako mai zuwa Wannan ya saba da furucin Shugaba Donald Trump wanda ya ce za su gana da Iran don cimma yarjejeniya Fadar White House ta ce har yanzu ba a tsara wata ganawa ba, duk da cewa ana ci gaba da tuntuɓar juna ta hannun wasu ƙasashe Editan Legit Hausa Ibrahim Yusuf yana da gogewar aikin jarida da rubuce-rubucen adabi sama da shekaru hudu, kuma kwararre ne a kawo rahotannin kasuwanci,...
-
4 days ago |
hausa.legit.ng | Ibrahim Yusuf |Muhammad Malumfashi |Mudathir Ishaq
Isra’ila ta ce za ta fara kai hari Tehran sa’o’i kaɗan bayan sanar da yarjejeniyar tsagaita wuta da shugaban Amurka Donald Trump ya bayyana Ministan tsaron Isra’ila, Israel Katz, ya ce Iran ta karya yarjejeniyar da aka cimma ta hanyar harba makamai, lamarin da Iran ta musanta Hakan na zuwa ne bayan Benjamin Netanyahu ya ce Isra’ila ta cimma manufofinta na ragargazar shirin nukiliyar Iran da ingantattun makamanta Editan Legit Hausa Ibrahim Yusuf yana da gogewar aikin jarida da rubuce-rubucen...
-
4 days ago |
hausa.legit.ng | Ibrahim Yusuf |Muhammad Malumfashi |Mudathir Ishaq
Ƙasashe da ƙungiyoyi daga sassa daban-daban na duniya sun bayyana damuwa da goyon baya ga Iran bayan harin da Amurka ta kai kan cibiyoyin nukiliya Rasha, Saudiyya, China, Pakistan da Yemen sun bayyana adawa da harin, sannan sun nuna alamun goyon baya ga Iran yayin da ta ke fafatawa da kasar Israila A wannan rahoton, mun tattaro muku bayanan da kasashen suka yi, wanda ya kunshi gargadi kan yiwuwar bayar da agaji ga Iran da kuma neman sulhu Editan Legit Hausa Ibrahim Yusuf yana da gogewar aikin...
-
1 week ago |
hausa.legit.ng | Ibrahim Yusuf |Muhammad Malumfashi |Mudathir Ishaq
A makon da ya wuce kasar Isra'ila ta fara kai hari da makamai masu linzami zuwa Iran wanda hakan ya jawo martani daga wasu kasashen duniya. Editan Legit Hausa Ibrahim Yusuf yana da gogewar aikin jarida da rubuce-rubucen adabi sama da shekaru hudu, kuma kwararre ne a kawo rahotannin kasuwanci, siyasa da lamuran yau da kullum. Iran - A makon da ya wuce aka fara kazamin fada tsakanin Iran da Isra'ila inda suka rika kai wa juna farmaki da makamai masu linzami.
-
2 weeks ago |
hausa.legit.ng | Ibrahim Yusuf |Muhammad Malumfashi |Mudathir Ishaq
Masarautar kasar Saudiyya ta bayyana tirjiya da Allah wadai kan hare-haren da Isra’ila ta kai a ƙasar Iran a ranar Juma'a Gwamnatin Saudiyya ta bayyana cewa hare-haren sun keta dokokin kasa da kasa da kuma 'yancin kasashe a duniya Sarkin Saudi ya amince da shawarwarin Yarima mai jiran gado domin tallafawa alhazai 'yan Iran har zuwa dawowarsu gida lafiya Editan Legit Hausa Ibrahim Yusuf yana da gogewar aikin jarida da rubuce-rubucen adabi sama da shekaru hudu, kuma kwararre ne a kawo...
Try JournoFinder For Free
Search and contact over 1M+ journalist profiles, browse 100M+ articles, and unlock powerful PR tools.
Start Your 7-Day Free Trial →