Sani Hamza's profile photo

Sani Hamza

Kaduna State

Senior Editor at Legit.ng

Featured in: Favicon legit.ng

Articles

  • 2 days ago | hausa.legit.ng | Sani Hamza |Mudathir Ishaq

    Rahotanni sun bayyana cewa wasu sojoji na tserewa daga sansaninsu a Borno bayan harin Boko Haram da ya yi ajalin sojoji biyar a MarteMajiyoyin tsaro sun ce 'yan ta'addar sun ƙona sansanin soja, sun kwashe makamai da motoci, wanda ya tilasta wasu sojoji ajiye aikiAn zargi wani jami'in CJTF da mai suna Sharu da cin amana, wanda ake zargin shi ya jagoranci 'yan ta'addar suka kai wa sojojin hariSani Hamza, kwararren edita ne a fannin nishadi, al'amuran yau da kullum da kuma siyasa.

  • 2 days ago | hausa.legit.ng | Sani Hamza |Mudathir Ishaq

    An yanke wa wasu fitattun 'yan TikTok biyu, TobiNation da TDollar, hukuncin ɗaurin watanni shida saboda wulakanta Naira a LegasHukuncin ya biyo bayan kame su tare da gurfanar da su da hukumar EFCC ta yi bisa zargin keta dokar Babban Bankin Najeriya (CBN)Kotun ta amince da bidiyo da bayanan da EFCC ta gabatar da su a matsayin shaida, kuma ta yanke musu hukuncin ɗauri ko kuma biyan taraSani Hamza, kwararren edita ne a fannin nishadi, al'amuran yau da kullum da kuma siyasa.

  • 2 days ago | hausa.legit.ng | Sani Hamza |Mudathir Ishaq

    Rundunar ƴan sanda ta karyata cewa jirginta mai saukar ungulu ya kai wa ƴan bindiga abinci ko makamai a Kogi, bidiyon da ya yadu ba gaskiya ba ne. Adejobi ya bayyana cewa jirgin na ƴan sanda ne kuma yana aikin tsaro na halal a yankin Obajana, tare da haɗin gwiwar ƴan banga da maharba. Rundunar ta yi Allah wadai da yaɗa labaran ƙarya, tana mai gargadin cewa hakan na iya lalata amincewar jama'a ga jami'an tsaro da sadaukarwarsu.

  • 2 days ago | hausa.legit.ng | Sani Hamza |Mudathir Ishaq

    Wata kungiya ta nemi Shugaba Bola Tinubu da ya sallami ministan tsaro saboda gazawarsa wajen magance matsalar tsaro a NajeriyaKungiyar ta nuna ɓacin rai game da yawaitar hare-haren 'yan ta'adda a kasar ba tare da Mohammed Badaru ya dauki wani mataki baAmina Mohammed ta bukaci Tinubu da ya kori Badaru, ya naɗa ƙwararre don daidaita rundunonin soji da ƙarfafa yaƙi da ta'addanciSani Hamza, kwararren edita ne a fannin nishadi, al'amuran yau da kullum da kuma siyasa.

  • 2 days ago | hausa.legit.ng | Sani Hamza |Mudathir Ishaq

    Ɗan majalisar Democrat ya gabatar da ƙudirin tsige shugaban kasar Amurka, Donald Trump, kan zarge-zargen da suka hada da rashawaJam'iyyar Republican na iya soke ƙudirin, yayin da shugabannin majalisar wakilan za su tattuna kan kudurin a cikin kwanaki biyuFadar White House ta kira kudurin da "na rashin hankali" yayin da ta ce Trump bai aikata laifi ba, illa ma yana cika alkawuran da ya dauka neSani Hamza, kwararren edita ne a fannin nishadi, al'amuran yau da kullum da kuma siyasa.