
Sharif Lawal
Articles
-
3 days ago |
hausa.legit.ng | Sharif Lawal |Muhammad Malumfashi |Mudathir Ishaq
Ofishin jakadancin Amurka a Najeriya ya fitar da saƙon gargaɗi ga Amurkawa da ke zaune musmman a babban birnin Abuja An buƙace su da su ƙara sanya lura da taka tsan-tsan sosai da yadda suke gudanar da rayuwarsu a babban birnin na Najeriya Hakazalika an shawarce su da su guji yin tafiye-tafiye marasa muhimmanci zuwa sansanin sojoji da wasu wuraren gwamnati Editan Legit Hausa Sharif Lawal yana da ƙwarewar shekaru wajen kawo rahotannin siyasa, al'amuran yau da kullum, tsegumi da nishaɗi FCT,...
-
1 week ago |
hausa.legit.ng | Sharif Lawal |Muhammad Malumfashi |Mudathir Ishaq
An samu wasu haɗurran jiragen sama a duniya waɗanda suka jawo asarar rayukan mutane masu yawa. Editan Legit Hausa Sharif Lawal yana da ƙwarewar shekaru wajen kawo rahotannin siyasa, al'amuran yau da kullum, tsegumi da nishaɗiHaɗurran sun zama sanannu a tarihin duniya saboda yawan asarar rayuka da yanayin yadda suka auku. Haɗurran jiragen sama dai idan suka auku ana yawan samun asarar rayuka saboda munin da suke da shi, cewar rahoton Yahoonews.
-
3 weeks ago |
hausa.legit.ng | Sharif Lawal |Muhammad Malumfashi |Mudathir Ishaq
FCT, Abuja - Yayin da aka fara kaɗa kugen siyasar 2027, akwai wasu daga cikin ministocin tsohon shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, da suka fice daga APC. Editan Legit Hausa Sharif Lawal yana da ƙwarewar shekaru wajen kawo rahotannin siyasa, al'amuran yau da kullum, tsegumi da nishaɗiWasu daga cikin waɗannan ministocin dai sun taka rawa wajen kafa jam'iyyar APC kafin shigarta babban zaɓen shekarar 2015.
-
3 weeks ago |
hausa.legit.ng | Sharif Lawal |Muhammad Malumfashi |Mudathir Ishaq
Wani matashi ya bayyana yadda ya tsallake rijiya da baya a hannun masu safarar ƙoda da suka yi yunƙurin cutar da shi Sabi'u Usman Saurayi ya bayyana cewa masu safarar ƙoda sun yi yunƙurin cire masa ta shi amma Allah ya tseratar da shi Ya shawarci jama'a da su yi hattara tare da yin taka-tsan-tsan domin tabbas akwai masu sana'ar safarar ƙoda da ke yawo Editan Legit Hausa Sharif Lawal yana da ƙwarewar shekaru wajen kawo rahotannin siyasa, al'amuran yau da kullum, tsegumi da nishaɗi FCT, Abuja -...
-
1 month ago |
hausa.legit.ng | Sharif Lawal |Muhammad Malumfashi |Mudathir Ishaq
FCT, Abuja - Haɗakar jam'iyyun adawa domin kawar da Shugaba Bola Tinubu da APC a zaɓen 2027 na ci gaba da ɗaukar saiti a fagen siyasar Najeriya. Editan Legit Hausa Sharif Lawal yana da ƙwarewar shekaru wajen kawo rahotannin siyasa, al'amuran yau da kullum, tsegumi da nishaɗiJagororin haɗakar da suka haɗa da Atiku Abubakar, Nasir El-Rufai da Peter Obi na ci gaba da shirye-shiryen ganin sun dunƙule waje ɗaya don tunkarar zaɓen 2027.
Try JournoFinder For Free
Search and contact over 1M+ journalist profiles, browse 100M+ articles, and unlock powerful PR tools.
Start Your 7-Day Free Trial →