
Articles
-
1 week ago |
hausa.legit.ng | Abdullahi Abubakar |Mudathir Ishaq
Ɗan majalisar wakilai daga Borno, Hon. Usman Zanna, ya sake ba wasu matasa ayyukan yi a ma'aikatun gwamnatin tarayya domin tallafawa mazabarsaWani yaronsa, Yahaya Sa’idu ya bayyana cewa a ranar Litinin 14 ga Afrilu, 2025, Hon.
-
1 week ago |
hausa.legit.ng | Abdullahi Abubakar |Mudathir Ishaq
Wasu da ake zargin 'yan bindiga ne sun kona masallacin Juma’a, asibitin kula da lafiya da gidaje fiye da goma a Biyabiki, Zamfara Hare-haren sun faru ne da misalin karfe 8 na dare a ranar Asabar, a matsayin ramuwar gayya kan kisan 'yan uwan Adamu Aliero Shaidu sun ce ba a yi garkuwa ko kisa ba, amma 'yan bindigar sun kona gine-gine sannan suka tsere bayan kusan awa guda suna barna Mutanen garin sun bayyana cewa suna cikin fargaba tun bayan kisan Isuhu Yellow, inda suka danganta wannan da...
-
1 week ago |
hausa.legit.ng | Abdullahi Abubakar |Mudathir Ishaq
Wata kotu a Amurka ta umurci hukumar FBI da DEA su saki bayanan binciken da suka shafi Bola Tinubu kan zargin safarar miyagun kwayoyi Kotun ta ce bayanan da mai bincike Aaron Greenspan ya nema ta FOIA sun shafi Tinubu da wasu mutane uku da ke da alaƙa da zargin Hukumar FBI da DEA sun ce ba za su tabbatar ko musanta wanzuwar bayanan ba, amma kotu ta ce hakan ba daidai ba ne Kotun ta umurci su kawo bayanan kafin 2 ga Mayun 2025, tana mai cewa bukatun jama'a ta fi ƙarfafi ɓoye sirrin Tinubu...
-
1 week ago |
hausa.legit.ng | Abdullahi Abubakar |Mudathir Ishaq
Shugaba Bola Tinubu na kokarin hana manyan ‘yan siyasa daga bangaren CPC ficewa daga jam’iyyar APC zuwa SDP kafin zaben 2027 Rahotanni sun ce an shirya bai wa Sanata Tanko Al-Makura shugabancin jam’iyya don ya lallaso Buhari da magoya bayansa su ci gaba da kasancewa a APC Wasu manyan jiga-jigan siyasa kamar Atiku, El-Rufai, Tambuwal da Udenwa na tattaunawa da Buhari kan barin APC saboda rashin gamsuwa da shugabancin Tinubu Yiwuwar ficewar CPC gaba daya na kara nuna raunin APC, yayin da...
-
1 week ago |
hausa.legit.ng | Abdullahi Abubakar |Mudathir Ishaq
Gwamnatin Kano ta bayyana cewa ba za ta janye dokokin saɓo da addini ba, duk da hukuncin kotun ECOWAS da ke adawa Kotun ECOWAS ta bayyana cewa wasu sashe na dokokin Kano sun sabawa ka’idar kare hakkin bil’adama, lamarin da ya tayar da ƙura Kwamishinan yaɗa labarai na Kano, Ibrahim Waiya, ya ce dokokin na adon addini ne kuma suna wakiltar muradin al’ummar Musulmi na jihar Ya ce Kano na da hurumin kafa dokokin da suka dace da al’adunta, inda ya ƙara da cewa za su ci gaba da kiyaye Abdullahi...
Journalists covering the same region
Segun Olaniyan
Journalist at Independent (Nigeria)
Segun Olaniyan primarily covers news in Kano, Kano State, Nigeria and surrounding areas.

Faith Awa Maji
Senior Correspondent at Freelance
Katsina State Correspondent at The Punch
Blogger at Faith Maji's Blog
Faith Awa Maji primarily covers news in Yola, Adamawa, Nigeria and surrounding areas.

Richard Anyebe
Senior Reporter at Kanyi Daily
Richard Anyebe primarily covers news in the southeastern region of Nigeria, including areas around Enugu and Ebonyi states.

Hussain Wahab
Journalist and Writer at Freelance
Hussain Wahab primarily covers news in the Adamawa region, Nigeria, including surrounding areas.
Try JournoFinder For Free
Search and contact over 1M+ journalist profiles, browse 100M+ articles, and unlock powerful PR tools.
Start Your 7-Day Free Trial →